King Khalifa – Ke Nake So [Full Lyrics]

0
King Khalifa Ke Nake So Lyrics
King Khalifa Ke Nake So Lyrics

King Khalifa Ke Nake So Lyrics

DOWNLOAD AUDIO

• ‘A–rewa baddest’

DOWNLOAD MP3

Chorus

Yan mata dubu suna sona, sunce suna sona,

dare da rana suna tunani amma nike nake so, so so nike nake so…

nike nike nake so, x 2

nakeso…nikenikenakeso,x2

Verse 1

Yan mata dan allah taso, ahankali ki tako,

dan daga cikin qoqon zuciyatane wannan sako,

2+2 =4, a lot of girls ni suke so, amma nike naKe so,

ke taurauwa ni tauraro, shiyasa kika bini,

i no dey lie because they say they love you,

but na you deserve me,na you i wan introduce to my mummy,

dan kinada tarbiya, ilimin zamani da na addini,

my baby wallahi kinpi qarfin raini, shiyasa na duka nace ki aureni.

Chorus

Yan mata dubu suna sona, sunce suna sona,

dare da rana suna tunani amma nike nake so, so so nike nake so…

nike nike nake so, x 2

Verse 2

Tinini tanana biko bikongana,

mariyangana nida ke, soyayya so sweet kaman rake,

ni sarki ke sarauniya cha kowa nacewa mundace,

iyayenki zasu aamince abani ke muyi aure mu raya sunnah,

sunnan manzona baban fatima, lallai ranan zamuyi murna tunda allah yasa muna son juna,

gaki da kyau gaki da kirki, ehh… kuma kin iya girki,

inada ke mezanyi da nicky, kin bini na biki,

kamar gola golai zan adanaki,

ance nabarki but naki, akanki zan iya yaki.

THE END!!

Watch Ke Nake So | Starring Junaiddiya Gidan Badamasi

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here